Wasu Ma’aikatan Hukumar Ilimi na ƙaramar hukumar Damboa (LEA) guda biyu sun rasa rayukansu a ranar Litinin, sakamakon fashewar bam a kan hanyar Damboa zuwa Maiduguri da ke Jihar Borno.
Waɗanda suka rasu sun haɗa da Blessing Luka da Gideon Bitterleaf, kuma suna cikin tafiya daga…
Bam Ya Hallaka Ma’aikatan Hukumar Ilimi 2 A Hanyar Damboa-Maiduguri …C0NTINUE READING HERE >>>>