BREAKING: Bayan Sace Shugaban APC, ‘Yan Bindiga Sun Rike Mutanen da Suka Je Karbo Shi

‘Yan bindiga sun tsare mutanen da suka kai kudin fansar shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Ose da ke jihar Ondo, Nelson AdepoyigiAn sace Adepoyigi da ke shugabantar jam’iyyar a gundumar Ifon ne a kofar gidansa da ke kan hanyar Ifon zuwa Owo, inda aka kai shi cikin dajiBayan an…

Bayan Sace Shugaban APC, ‘Yan Bindiga Sun Rike Mutanen da Suka Je Karbo Shi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment