BREAKING: Bayan Shekaru 42 Babu Kofi, Tottenham Ta Lashe Gasar Europa League Akan Manchester United 

Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur ta doke abokiyar karawarta Manchester United da ci daya mai ban haushi a wasan karshe na gasar Zakarun Turai ta UEFA Europa League a filin wasa na San Mames dake Bilbao.

 

Wannan shi ne karo na uku da Tottenham din ta lashe kofin Zakarun…

Bayan Shekaru 42 Babu Kofi, Tottenham Ta Lashe Gasar Europa League Akan Manchester United  …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment