Hon. Ahmed Jaha ya ce Boko Haram na amfani da jirage mara matuki wajen kai hare-hare a Borno, wanda sojojin Najeriya ba su da shiYa bayyana cewa manoma 10 ne aka kashe a mazabarsa, kuma Boko Haram na ƙara ƙarfi a Borno fiye da baya, inda ya nemi a dauki matakiShi kuwa Hon. Yusuf Gagdi…
Boko Haram Sun Sauya Salo, Sun Koma Amfani da ‘Jirage’ wajen Kai Hare Hare Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>