Wata yarinya ‘yar shekara 15 da ake kira Yafalmata Alhaji Mustapha an kama ta a sansanin ‘yan gudun hijira na Charamari da ke Monguno, jihar Borno, bisa zargin ta jefa jaririn da ta haifa a bayan gida.
An kama Yafalmata bayan da mazaunan sansanin suka gano gawar jaririn da aka…
Budurwa ƴar Shekara 15 Ta Jefar Da Jariri A Sansanin Ƴan Gudun Hijira A Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>