BREAKING: California Za Ta Ci Gaba Da Bude Kofa Ga Sin Domin Gudanar Da Kasuwanci

Gwamnan jihar California dake kasar Amurka Gavin Christopher Newsom, ya ce matakin kara haraji da gwamnatin Trump ke aiwatarwa ya haifar da babbar illa ga jihar California, amma duk da haka jihar za ta ci gaba da bude kofarta ga kasar Sin domin gudanar da kasuwanci.

 

Newsom ya…

California Za Ta Ci Gaba Da Bude Kofa Ga Sin Domin Gudanar Da Kasuwanci …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment