BREAKING: China Da Amurka Sun Yarda Da Rage Harajin Kayayyakinsu Domin Sasanta Rikicin Kasuwanci

China da Amurka sun cimma matsaya na rage harajin da suka ɗora wa kayayyakin juna, a wani mataki da ake sa ran zai taimaka wajen rage tashin-tashinar kasuwanci da ta shafi tattalin arziƙin duniya tun a shekarun baya.

Sanarwar ta fito ne bayan wata muhimmiyar tattaunawa da wakilan…

China Da Amurka Sun Yarda Da Rage Harajin Kayayyakinsu Domin Sasanta Rikicin Kasuwanci …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment