A yayin ziyarar aiki da shugaban kasar Sin Xi Jinping zai kai kasar Rasha, da kuma halartar bikin cika shekaru 80 da samun nasarar yakin kiyaye kasa na Tarayyar Soviet, CMG ya kaddamar da nuna fina-finai da shirye-shiryen talabijin na kasar Sin masu inganci a kasar Rasha a birnin…
CMG Ya Kaddamar Da Nuna Fina-Finai Da Shirye-Shiryen Talabijin Na Kasar Sin Masu Inganci A Rasha …C0NTINUE READING HERE >>>>