BREAKING: Cutar Cholera Ta Ɓarke A Filato, Mutane 4 Sun Mutu

Cutar kwalara ta yi sanadiyar mutuwar mutane hudu a karamar hukumar Bokkos na jihar Plateau, yayin da wasu da dama suka shiga asibiti don jinya. Majiyarmu ta samu rahoton cewa an tura wasu marasa lafiya zuwa wasu cibiyoyin kiwon lafiya da asibitun yankin domin kulawa.

Shugaban karamar…

Cutar Cholera Ta Ɓarke A Filato, Mutane 4 Sun Mutu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment