BREAKING: Dakarun Soji Sun Daƙile Wani Sabon Harin ISWAP A Dikwa

Dakarun Sojin Nijeriya tare da haɗin gwiwar Civilian JTF da mafarauta, sun daƙile wani hari da ISWAP suka kai Dikwa, garin da ke maƙwabtaka da Marte.

Wani ɗan CJTF da ya buƙaci a sakaya sunansa ya ce, ‘yan ta’addan sun fara aika jiragen leƙen asiri guda biyu kafin su kai…

Dakarun Soji Sun Daƙile Wani Sabon Harin ISWAP A Dikwa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment