BREAKING: Dakarun Sojoji Sun Samu Gagarumar Nasara kan ‘Yan Ta’adda Boko Haram a Borno

Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar daƙile harin da ƴan ta’addan Boko Haram suka kai a jihar Borno bayan an kwashi lokaci ana ɗauki ba daɗiSojojin waɗanda suka samu taimakon jiragen yaƙi sun yi nasarar hallaka ƴan ta’adda 16 a farmakin ɗa suka kawo a garin DamboaBayan…

Dakarun Sojoji Sun Samu Gagarumar Nasara kan ‘Yan Ta’adda Boko Haram a Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment