Wani bidiyo da ya karaɗe kafafen sada zumunta wanda ya nuna wani ɗan sanda ya durƙusa yana gyara igiyar takalmin shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya jawo ce-ce-ku-ce.
Sai dai Aminu Dahiru Ahmad, ɗaya daga cikin hadiman Ganduje, ya bayyana cewa ba wani abu…
Dalilin Da Ya Sa Ɗan Sanda Ya Gyara Wa Ganduje Igiyar Takalmi – Hadimi …C0NTINUE READING HERE >>>>