BREAKING: Dalilin da Yasa ake Barazanar Rufe Facebook da Instagram a Najeriya

Kamfanin Meta ya bayyana cewa yana iya rufe Facebook da Instagram a Najeriya saboda tarar makudan kudi da dokoki masu tsauriNajeriya ta kakaba wa Meta tara da ta kai Dala miliyan 290 bisa zargin karya dokoki daban-daban na kasuwanci da bayanan sirriKamfanin Meta ta kasa kalubalantar…

Dalilin da Yasa ake Barazanar Rufe Facebook da Instagram a Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment