Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana haramta gaba ɗaya na shirye-shiryen siyasa da ake watsawa kai tsaye a duk wata kafar yada labarai. Kwamishinan yaɗa labarai, Comrade Ibrahim Waiya, ya bayyana cewa matakin na da nufin hana yaɗa abubuwan da za su haifar da tarzoma da kuma kare al’adu…
Dalilin Gwamnatin Kano Na Haramta Shirye-shiryen Siyasa Kai Tsaye …C0NTINUE READING HERE >>>>