BREAKING: Dangote Ya Ziyarci NNPCL, Za a Gyara Alakar da Ta Yi Tsami a Lokacin Kyari

Shugaban rukunin kamfanin Dangote, Aliko Dangote ya ziyarci sabon shugaban NNPCL Bashir Bayo Ojulari bayan sauke Mele KyariKamfanin mai na kasa ya bayyana cewa an tattauna yadda za a ƙarfafa gasa mai kyau da tabbatar da tsaron makamashi a NajeriyaYayin da NNPCL ya yaba da nasarorin…

Dangote Ya Ziyarci NNPCL, Za a Gyara Alakar da Ta Yi Tsami a Lokacin Kyari …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment