A makwannin da suka gabata, yankuna da dama na kasar nan, sun samu ruwan sama kamar da bakin kwarya. Hukumar kula da yanayi ta kasa (NiMet), a ranar 4 ga watan Fabrairun 2025, ta kaddamar da kundin hasashe kan yadda yanayi zai kasance a kakar noman shekarar 2025.
Kundin ya yi hasashen…
Dole Ne Manoma Su Kiyaye Hasashen Hukumar NiMet …C0NTINUE READING HERE >>>>