Bankin Duniya ya ce, akwai bukatar tattalin arzikin Nijeriya ya samar da kari kuma nagartattun ayyukan yi da rage talauci da fatara domin ci gaba mai ma’ana.
Bankin, a cikin rahoton baya-bayan nan da ya fitar kan ci gaban Nijeriya, ya ce, duk da cewa Nijeriya ta samu wani gagarumin…
Dole Ne Tattalin Arzikin Nijeriya Ya Samar Da Ayyukan Yi Da Rage Talauci — Bankin Duniya …C0NTINUE READING HERE >>>>