Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce ya gaji baitul-malin da babu isassun kuɗi kuma ga tarin matasloli a lokacin da ya karɓi mulki a 2023Tinubu ya bayyana cewa ya gaji basussuka, tallafin da ya wuce gona da iri, da tsarin musayar kuɗi da ya zama alaƙaƙai ga tattalin arzikin…
“Dole Ta Sa na Nemo Mafita,” Bola Tinubu Ya Faɗi Kuɗin da Buhari Ya Bari a Baitul Mali …C0NTINUE READING HERE >>>>