Hukumar tsaro ta DSS ta kama wani mutum da ake zargin ɗan bindiga ne, mai suna Sani Galadi, yayin da yake ƙoƙarin tafiya Saudiyya domin gudanar da aikin Hajji.
An kama shi ne a ranar Litinin a Filin Jirgin Sama na Sultan Abubakar da ke Jihar Sakkwto, da misalin ƙarfe 11:15 na…
DSS Ta Cafke Ɗan Bindiga Yayin Da Yake Shirin Tafiya Aikin Hajji A Sakkwato …C0NTINUE READING HERE >>>>