BREAKING: DSS Ta Sake Cafke Wani Riƙakken Ɗan Bindiga da Ke Ƙoƙarin Tafiya Aikin Hajji a Sokoto

Jami’an hukumar DSS sun samu nasarar cafke Sani Aliyu Galadi a filin jirgin Sokoto yayin da yake shirin tafiya aikin Hajji zuwa SaudiyyaGaladi wanda aka fi sani da “Mai Boxer,” yana cikin jerin waɗanda DSS ke nema tun shekara guda kan zargin garkuwa da mutaneDSS ta cafke shi a…

DSS Ta Sake Cafke Wani Riƙakken Ɗan Bindiga da Ke Ƙoƙarin Tafiya Aikin Hajji a Sokoto …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment