Tafiyar Kwankwasiyya ta samu ƙaruwa a jihar Kano bayan wasu tsofaffin sojoji sun shigo cikintaMadugun Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya tarbi tawagar wacce ta ƙunshi mutane 24Kwankwaso ya nuna farin cikinsa kan matakin da tsofaffin jami’an sojojin…
Duk da Rigimar Kwankwaso da NNPP, Tafiyar Kwankwasiyya Ta Samu Tagomashi a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>