Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya ce ƙungiyar ECOWAS na dab da rushewa saboda rashin nagartaccen shugabanci, rashin yarda tsakanin shugabanni, da raunin cibiyoyi.
Ya bayyana haka ne a ranar 9 ga watan Mayu, 2025, a Jami’ar Oxford, yayin taron cika shekara 50 da kafuwar…
ECOWAS Na Fuskantar Matsala Saboda Rashin Kyakkyawan Shugabanci …C0NTINUE READING HERE >>>>