Hukumar EFCC ta kama wani matashi mai suna Muhammad Kabir Sa’ad a Jihar Kaduna bisa zargin wulaƙanta takardun Naira a kafafen sada zumunta.
EFCC ta bayyana hakan a wata sanarwa da ta fitar a shafinta na X a ranar Litinin.
Ta ce matashin ya wallafa bidiyo a TikTok da Instagram yana…
EFCC Ta Kama Matashi A Kaduna Bisa Zargin Wulaƙanta Naira A Bidiyon Barkwanci …C0NTINUE READING HERE >>>>