BREAKING: El Rufai Ya Faɗi Minista 1 da Za Su Bari a Muƙaminsa bayan Sun Tura Tinubu Legas a 2027

Malam Nasir El-Rufai ya yabawa ministan sadarwa, Bosun Tijjani bisa ayyuka masu kyau da yake yi domin bunƙasa harkokin fasahaTsohon gwamnan jihar Kaduna ya ce idan suka karbi mulki daga hannun Shugaba Tinubu a 2027, za su bar Tijani a kan muƙaminsaEl-Rufai ya bayyana haka ne a wani…

El Rufai Ya Faɗi Minista 1 da Za Su Bari a Muƙaminsa bayan Sun Tura Tinubu Legas a 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment