Rikici ya barke tsakanin maharba da makiyaya a Angwan Kuwait, Bali, jihar Taraba, sakamakon gardama kan dibar ruwan rijiyaAn ce makiyaya sun doki wata mata da ta hana su ruwa, inda ta kai kara wajen maharba, lamarin da ya haddasa jikkata mutane taraRahoto ya nuna cewa an garzaya da…
Fada Ya Barke tsakanin Maharba da Fulani Makiyaya a Taraba, Lamarin Ya Munana …C0NTINUE READING HERE >>>>