BREAKING: FCT Ta Lallasa Borno Da Ci 4-1 A Wasan Farko

Tawagar kwallon kafa ta maza ta babban birnin tarayya Abuja FCT ta fara da kafar dama bayan ta lallasa tawagar jihar Borno da ci 4-1 a wasan farko da ta buga a ci gaba da gudanar da gasar wasannin motsa jiki ta kasa (NSF) na shekarar 2024.

 

Tawagar ta FCT sun doke abokan karawarsu…

FCT Ta Lallasa Borno Da Ci 4-1 A Wasan Farko …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment