BREAKING: Filato: Gwamna Ya Kaɗu da Allah Ya Yi wa Tsohon Mataimakin Gwamna da Ciyaman Rasuwa

Jihar Plateau – Gwamnan Filato, Barrister Caleb Mutfwang, ya yi ta’aziyya rasuwar tsohon gwamnan jihar, Farfesa Sonni Tyoden.

Gwamna Mutfwang ya kuma yi jimamin mutuwar tsohon shugaban karamar hukumar Mangu, Baba Denis Lamu.

A rahoton da Leadership ta tattaro, Gwamna Caleb Mutfwak ya…

Filato: Gwamna Ya Kaɗu da Allah Ya Yi wa Tsohon Mataimakin Gwamna da Ciyaman Rasuwa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment