Fursunoni bakwai sun tsere daga gidan gyaran hali na Ilesa, jihar Osun, bayan ruwan sama mai ƙarfi ya rushe bangon da ke kewaye da gidan.Hukumar gyaran hali ta ce tana binciken lamarin tare da hadin gwiwar jami’an tsaro da shugabannin al’umma domin kamo fursunonin da suka…
Fursunoni 7 Sun Faki Idon Jami’ai, Sun Tsere daga Gidan Yari Ana Sheka Ruwan Sama …C0NTINUE READING HERE >>>>