Gidan adana kayayyakin tarihin yankin Asiya na Smithsonian, ya mayar da kashi na 2 da na 3 na rubuce rubucen hannu da aka yi kan siliki na Zidanku, na lokacin yake-yake a kasar Sin, ga hukumar kula da al’adun gargajiya da aka gada ta kasar.
An yi bikin mika rubuce-rubucen ne jiya…
Gidan Adana Kayayyakin Tarihi Na Amurka Ya Mayarwa Kasar Sin Rubuce-rubucen Hannu Masu Daraja Na Lokacin Yake-yake A Kasar …C0NTINUE READING HERE >>>>