Gidauniyar TY Buratai Humanity Care Foundation ta yi kira ga Shugaba Bola Tinubu da ya ƙara albashin ma’aikata a 2025 don taimakawa su iya biyan buƙatun rayuwar yau da kullum. Tsohon COAS Laftanar Janar TY Buratai ya bayyana hakan ne yayin bikin Ranar Ma’aikata, inda ya nuna cewa…
Gidauniyar TY Buratai Ta Yi Kira Ga Tinubu Ya Ƙarawa Ma’aikata Albashi …C0NTINUE READING HERE >>>>