BREAKING: GORON JUMA’A 09/05/2025

Barkanku da kasancewa tare da shafin GORON JUMA’A shafin dake bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan’uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa har ma da wadanda aka dade ba a hadu ba.

Kamar kowane mako yau ma shafin na tafe da wasu sakonnin gaishe-gaishen da ku ka…

GORON JUMA’A 09/05/2025 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment