Ministan yaɗa labarai, Mohammed Idris, ya ce sauye-sauyen tattalin arzikin da shugaban ƙasa Bola Tinubu ke aiwatarwa sun fara haifar da da mai idoYa ce bayanai daga Cibiyar Kididdiga ta Ƙasa (NBS) sun nuna cewa hauhawar farashin kaya ya ragu daga 24.23% zuwa 23.71% a watan Afrilun…
Gwamantin Tarayya Ta Fadi Ribar da aka Fara Samu saboda Tsare Tsaren Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>>