Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kai ɗauki ga fursunonin da ke tsare a wasu daga cikin gidajen gyaran hali a jiharAbba Kabir Yusuf ya ba da gudunmawar kayan abinci da sauran kayayyaki more rayuwa ga fursunonin a gidajen gyaran hali guda ukuHakazalika gwamnan zai ɓullo da tsarin…
Gwamna Abba Ya Tuna da Fursunoni a Kano, Ya ba Su Tallafi …C0NTINUE READING HERE >>>>