Mai girma Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya musanta cewa yana da shirin ficewa daga jam’iyyar PDPSakataren yaɗa labaran gwamnan, Humwashi Wonosikou, ya ƙaryata jita-jitar da ke cewa Gwamna Fintiri zai tattara ƴan komatsansa daga PDPDomin kashe rade-radin da ake ji, ya…
Gwamna Fintiri Ya Kawo Karshen Jita Jita kan Shirin Ficewa daga PDP …C0NTINUE READING HERE >>>>