BREAKING: Gwamna Nasir Ya Naɗa Sabbin Sakatarori Na Ƙananan Hukumomi 21 A Kebbi

Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya amince da nadin Sakatarorin Kananan hukumomi 21 na jihar, bayanin hakan yana kunshe ne a cikin wata takardar sanarwar da ta fito ta hannun sakataren yada labarai na Gwamna Nasir Idris, Alhaji Ahmed Idris, a ranar Litinin.

 

A cewar sanarwar,…

Gwamna Nasir Ya Naɗa Sabbin Sakatarori Na Ƙananan Hukumomi 21 A Kebbi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment