Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya misanta ikirarin cewa ya fara ja baya daga goyon bayan shugaban ƙasa, Bola Ahmed TinubuGwamnan ya ce kalaman ya yi cewa tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ne jagoran CPC da aka rushe ba suka nufin goyo bayan wani ɓangare ba neWannan dai…
Gwamna Sule Ya Fara Juyawa Shugaba Tinubu Baya gabanin 2027? An Samu Bayani …C0NTINUE READING HERE >>>>