BREAKING: Gwamnan Bauchi Ya Yi Allah-wadai Da Kisan ‘Yan Banga A Alkaleri

Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad, ya yi Allah-wadai da kisan da ‘yan bindiga suka yi wa ‘yan Banga a dajin Mansur da ke Duguri/Gwana a ƙaramar hukumar Alkaleri ta jihar Bauchi.

 

‘Yan Bangar waɗanda ke kan aikin sintiri a yankin dajin Dmzuguri, Mansur, da Dajin Mada, sun…

Gwamnan Bauchi Ya Yi Allah-wadai Da Kisan ‘Yan Banga A Alkaleri …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment