BREAKING: Gwamnan Filato Ya Kafa Kwamiti Don Binciken Hare-Haren Da Ake Kai Wa A Jihar

Gwamnan Jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya kafa kwamitin mutane 10 domin bincikar hare-haren da ake ta fama da su a jihar.

An ƙaddamar da kwamitin ne a Jos, kuma an ba su aikin gano adadin al’ummomin da aka kai wa hari tun daga shekarar 2001 zuwa yanzu, yawan mutanen da suka mutu,…

Gwamnan Filato Ya Kafa Kwamiti Don Binciken Hare-Haren Da Ake Kai Wa A Jihar …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment