BREAKING: Gwamnan Kano Ya Ceto Dalibai 84 Da Ganduje Yaki Biya Wa Kudin Makaranta A Cyprus

Bayan shafe shekaru biyar cikin rashin tabbas da damuwar rayuwa, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ceto dalibai 84 ‘yan asalin jihar da suka makale a kasar Cyprus, ta hanyar biyan bashin kudaden karatu da na masauki har Naira biliyan 2.24.

A wata sanarwa da daraktan yada labarai da hulda da…

Gwamnan Kano Ya Ceto Dalibai 84 Da Ganduje Yaki Biya Wa Kudin Makaranta A Cyprus …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment