Gwamnatin Kano ta kashe sama da Naira biliyan uku domin daukar nauyin jarrabawar WAEC, NECO da NABTEB Za ta aiwatar da haka ne bayan 75% na daliban da suka rubutu jarrabawar tantancewa da ake kira ‘qualifying’ sun yi nasaraGwamnati ta ce wannan na daga cikin matakan dokar ta bacin ilimi…
Gwamnati Ta Kashe N3bn don Biyawa Daliban Kano Kudin WAEC da Wasu Jarrabawa …C0NTINUE READING HERE >>>>