BREAKING: Gwamnatin Kano Ta Dakatar Da Mai Taimaka Ma Ta

Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da wani mai taimaka ma ta kan harkokin siyasa, Ibrahim Rabi’u, sakamakon fitar da wata sanarwa ta karya mai cike da cece-ku-ce da ake dangantawa da Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, shugaban jam’iyyar NNPP kan cewa, ya ki amincewa da tayin da shugaba…

Gwamnatin Kano Ta Dakatar Da Mai Taimaka Ma Ta …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment