Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), ta bayyana cewa an kammala jigilar maniyyata masu zuwa aikin hajji daga jihohi 12 na Nijeriya zuwa Saudiyya.
Jimillar maniyyatan da aka jigilarsu, sun kai mutum 25,702.
Jihohin da aka kwashe maniyyatan daga cikinsu sun haɗa da: Osun, Oyo, Adamawa,…
Hajji: Kawo Yanzu An Kammala Jigilar Maniyyatan Jihohi 12 A Nijeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>