Gabanin babban zaben 2027, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta ce har yanzu ba ta sanar da ranar da za ta fara sabunta katin rajistar masu zabe ba, wanda suka hada da canja wurin da kuma maye gurbin katin zabe da aka rasa.
Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya bayyana…
Har Yanzu Ba Mu Saka Ranar Fara Sabunta Katin Zabe Ba — INEC …C0NTINUE READING HERE >>>>