Babban da ga shahararren jarumin fina-finan Hausa Rabilu Musa Ibro, wanda Allah ya yi wa rasuwa shekaru 9 da suka gabata, Hanafi Rabilu Musa Ibro ya bayyana yadda har yanzu suke amfanuwa da zaman arziki da mahaifinsu ya yi da mutane a lokacin da yake raye, Hanafi wanda shima ya shiga…
Har Yanzu Da Bazar Mahaifina Nake Rawa -Hanafi Ibro …C0NTINUE READING HERE >>>>