BREAKING: Har Yanzu ‘Kabal’ A Ɓangaren Mai Na Yaƙar Nasararmu – Dangote

Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote (DIL), Alhaji Aliko Dangote, ya ce masu juya harkokin mai a bayan fage wadanda suke shafuffu da mai (Kabal’) a bangaren harkokin mai da iskar gas a Nijeriya su na ci gaba da yakar nasarar da matatarsa ta samu.

Dangote ya shaida hakan ne a lokacin…

Har Yanzu ‘Kabal’ A Ɓangaren Mai Na Yaƙar Nasararmu – Dangote …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment