BREAKING: Hukumar EFFC Ta Cafke Gudaji Kazaure kan Zargin Karbar Miliyoyi wajen Emefiele

Hukumar EFCC ta cafke tsohon ɗan majalisar wakilai, Gudaji Kazaure, bisa zargin karɓar Naira miliyan 70 daga hannun tsohon gwamnan CBN, Godwin EmefieleAn kama Kazaure ne a ranar Laraba jim kaɗan bayan kotu ta cire umarnin da ya hana hukuma ɗaukar mataki a kansa, kamar yadda majiyar…

Hukumar EFFC Ta Cafke Gudaji Kazaure kan Zargin Karbar Miliyoyi wajen Emefiele …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment