BREAKING: Hukumar Fina-Finai Ta Kasar Sin Ta Kulla Takardar Hada Hannu Da Hukumar Al’adu Ta Kasar Rasha

Shugaban kasar Sin Xi Jinping da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin sun halarci bikin kulla takardar hada kai da aka shirya a fadar Kremlin a jiya Alhamis. A shaidar shugabannin kasashen biyu, shugaban CMG Shen Haixiong ya wakilci hukumar fina-finai ta kasar Sin da ministar hukumar…

Hukumar Fina-Finai Ta Kasar Sin Ta Kulla Takardar Hada Hannu Da Hukumar Al’adu Ta Kasar Rasha …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment