BREAKING: Hukumar KNARDA Ta Ƙudiri Aniyar Yashe Madatsun Ruwa A Kano 

Hukumar bunkasa noma da raya karkara ta Jihar Kano (KNARDA), ta kudiri aniyar yashe madatsun ruwa da suke da matsala a daukacin kananan hukumomin da su ke Jihar Kano.

Babban manajan darakta na wannan hukuma, Dakta Faruk Kurawa ya shaida wa wakilinmu haka jim kadan bayan kammala taron…

Hukumar KNARDA Ta Ƙudiri Aniyar Yashe Madatsun Ruwa A Kano  …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment