Mahukuntan kwastam na lardin Hunan na tsakiyar kasar Sin sun bayyana cewa, a cikin watanni hudun farko na shekarar 2025, adadin kudin kayayyakin da ake fitarwa daga Hunan zuwa kasashen Afirka ya kai yuan biliyan 8.65, kwatankwacin dalar Amurka biliyan 1.2, wanda ya karu da kashi 6.3…
Hunan Ya Ruwaito Samuwar Karin 6.3% Na Kayayyakin Da Ake Fitarwa Zuwa Afirka Tsakanin Janairu Da Afrilu …C0NTINUE READING HERE >>>>