BREAKING: Hutun Ranar Ma’aikata Na Kasar Sin Ya Haskawa Duniya Karfin Tattalin Arzikin Kasar

Hukumomi a kasar Sin sun yi kiyasin an yi tafiye-tafiye miliyan 314 yayin hutun ma’aikata da aka yi tsakanin ranar 1 zuwa 5 ga watan Mayu, adadin da ya karu kan na bara da kaso 6.4. Kana adadin kudin da aka kashe wajen yawon bude ido shi ma ya karu, wanda ya kai yuan biliyan 180.3,…

Hutun Ranar Ma’aikata Na Kasar Sin Ya Haskawa Duniya Karfin Tattalin Arzikin Kasar …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment